ha_tq/act/15/15.md

196 B

Menene anabcin da Yakub fada game da shi cewa Allah zai sake ginawa, kuma zai hada da wanene?

Anabcin ya fadi cewa Allah zai sake gina alfarwar Dauda da ta fadi, kuma cewa zai hada da al'ummai