ha_tq/act/15/12.md

154 B

Menene Bulus da Barnabas suka kai rahoto zuwa ga taron

Bulus da Barnabas sun kai rahoton alamu da abubuwan al'ajabi da Allah yayi a tsakanin al'ummai.