ha_tq/act/15/05.md

226 B

Wane kungiya a cikin masubi suka yi tsammani cewa dole ne a yi wa al'ummai kaciya kuma dole ne su ajiye dokokin Musa?

Kungiyar Farisiyawa sun gaskanta cewa dole ne a yiwa al'ummai kaciya kuma dole ne su ajiye dokokin Musa.