ha_tq/act/15/01.md

349 B

Menene wasu maza daga Yudiya suka zo kuma suka kaya wa yan'uwa

Wasu maza daga Yudiya sun koyar cewa sai dai idan yan'uwa suna da kaciya, ba za su samu ceto ba.

Ta yaya ne yan'uwa suka yanke cewa ya kamata a magance wannan tambayar?

Yan'uwan sun yanke cewa Bulus, Barnabas, da kuma wasu ya kamata su je Urushalimao zuwa ga manzanni da dattawa