ha_tq/act/13/50.md

306 B

Menene Yahudawa suka kuma yi ma Bulus da Barnaba?

Yahudawa suka haddasa tsanani ga Bulus da Barnaba, suka kore su daga ƙasarsu.

Menene Bulus da Barnaba sun yi kamin suka tafi ƙarsar Ikoniya?

Bulus da Barnaba suka karkaɗe ƙurar ƙafafunsu don shaida a kan ƙarsar Antakiya waɗanda suka kore su.