ha_tq/act/13/48.md

231 B

Menene amsan al'ummai da suka ji cewa Bulus na juyo wurin su?

Al'ummai suka yi murna, sun kuma yabi maganar Ubangiji.

Al'ummai guda nawa ne sun ba da gaskiya?

Waɗanda aka ƙaddara wa samun rai madawwami su ka ba da gaskiya