ha_tq/act/13/38.md

150 B

Menene Bulus ya yi shelar ma kowane da ya ba da gaskiya a cikin Yesu?

Bulus ya yi shelar gafarar zunubai ma kowa da ya ba da gaskiya a cikin Yesu.