ha_tq/act/13/26.md

180 B

Yaya ne mutane da kuma shugabanni a Urushalima sun cika saƙonnin annabawa?

Mutanen da kuma shugabanni a Urushalima sun cika saƙonnin annabawa ta hukuntar da Yesu zuwa mutuwa.