ha_tq/act/13/23.md

218 B

Daga wanene Allah ya kawo ceto ma Isra'ila?

Daga Sarki Dauda Allah ya kawo ceto ma Isra'ila.

Wanene Bulus ya ce ya shirya hanya ma Ceto mai zuwa?

Bulus ya ce Yahaya ma Baftisma ya shirya hanya ma Ceto mai zuwa.