Menene Yahaya Markus ya yi da Bulus da abokansa suka bi jirgin ruwa zuwa Bariyata?
Yahaya Markus ya bar Bulus da abokansa ya koma Urushalima.
A inna ne a Antakiya ta ƙasar Basidiya an tambai Bulus ya yi magana?
A Antakiya ta ƙasar Basidiya, an tambai Bulus ya yi magana a majami'an Yahudawa.