ha_tq/act/13/11.md

272 B

Menene Bulus ya ce zai faru da Bar-yashu'a domin ya yi kokari ya juye muƙaddas gaba da bangaskiya?

Bulus ya gaya ma Bar-yashu'a cewa zai makance har wani loƙaci.

Yaya ne maƙaddas ya amsa da ya gan abin da ya faru da Bar- yashu'a?

Maƙaddas din ya ba da gaskiya.