ha_tq/act/13/04.md

127 B

Da Barnabas da Shawulu sun tafi Kubrus, wanene kuma na nan da su?

A Kubrus, Yahaya Markus na nan da su kamar mataimakin su.