ha_tq/act/13/01.md

482 B

Menene taron a Antakiya suna yi a loƙacin da Ruhu Mai Tsarki ya yi magana da su?

Taron a Antakiya suna yi wa wa Ubangiji ibada da yin azumi da Ruhu Mai Tsarki ya yi magana da su.

Menene Ruhu Mai Tsarki ya gaya masu su yi?

Ruhu Mai Tsarki ya gaya masu su keɓe Barnaba da Shawulu su yi aiki wanda Ruhu na kiran su a kai.

Menene taron sun yi bayan da sun ji daga Ruhu Mai Tsarki?

Taron su yi azumi, da addu'a, sun kuma sa hannu a Barnaba da Shawulu, suka kuma salleme su.