ha_tq/act/12/16.md

151 B

Bayan ya gaya wa masu bi abin da ya faru da shi, menene Bitrus ya gaya masu su yi?

Bitrus ya gaya masu su fada abubuwan nan ma Yakubu da 'yan'uwan.