ha_tq/act/12/13.md

304 B

Da Bitrus ya iso gidan da masu bin suna addu'a, wanene ya amsa ƙofar kuma menene ta yi?

Wata baranya mai suna Roda ta amsa ƙofar kuma ta ba da rahoto cewa Bitrus na tsaye a ƙofar, amma ba ta buɗe ƙofar ba.

Yaya ne masu bin sun fara amsa rahoton ta?

Da farko sun tsammani Roda mahaukaciya ce.