ha_tq/act/12/03.md

133 B

Menene sarki Hirudus ya yi da Bitrus?

Hirudus ya kama ya kuma sa Bitrus a kurkuku, da niyyar ya kawo shi gaban jama'a bayan Idin.