Wane labari ne manzannin da 'yan'uwa a Yahudawa sun ji?
Manzannin da 'yan'uwa a Yahudawa sun ji cewa al'ummai ma sun same maganar Allah.
Wane zargi ne wande rukunin masu kaciya a Urushalima sun rike akan Bitrus?
Wanda suna rukunin masu kaciya sun yi zargi Bitrus ma cin abinci da al'ummai.