ha_tq/act/10/44.md

348 B

Menene na faruwa da mutane wanda suna saurare Bitrus yayin da Bitrus na kan magana?

Ruhu Mai Tsarki ya sauko a kan duk wanda suna saurare Bitrus.

Don me masu bin wanda suke tare da rukuni ma su kaciya su ka nuna mamaki

Masu bin wanda suke tare da rukuni ma su kaciya sun nuna mamaki domin zubo masu baiwar Ruhu Mai Tsarki har akan al'ummai.