ha_tq/act/10/42.md

286 B

Menene Bitrus ya ce Yesu ya umurne su su yi wa'azi ma mutane?

Yesu ya umurce su su yi wa'azi cewa Allah ya zabi Yesu ya zama hukunta rayayyu da matattu.

Menene Bitrus ya ce kowa zai sami wanda ya gaskanta a Yesu?

Bitrus ya ce kowa da ya gaskanta a Yesu zai sami gafarar zunubai.