ha_tq/act/10/36.md

206 B

Wane sako a kan Yesu ne mutane gidan Koneliyus sun riga sun ji?

Mutanen sun riga sun ji cewa Ruhu Mai Tsarki ya shafe Yesu da iko, kuma cewa ya warkar da duk waɗanda ke danne, don Allah na tare da shi.