ha_tq/act/10/34.md

133 B

Wanene Bitrus ya ce ke karɓuwa ga Allah?

Bitrus ya ce ko wane da na tsoron Allah mai kuma aikata adalci, abin karɓuwa ga Allah.