ha_tq/act/10/25.md

130 B

Menene Bitrus ya ce da Karniliyas ya sunkuyar kasa a kafan Bitrus?

Bitrus ya gaya ma Karniliyas ya tashi, shi ma ɗan Adam ne.