ha_tq/act/10/03.md

284 B

Menene mala'ika ya ce ya sa Allah ya tuna da Koneliyus?

Mala'ikan ya ce addu'oi Koneliyus da kyautai da yana ba wa matalauta ya tunãtar da Allah akan Karniliyas.

Menene mala'ikan ya kaya ma Karniliyas ya yi?

Mala'ikan ya gaya ma Koneliyus ya aika mutane Yoffa su kira Bitrus.