ha_tq/act/09/40.md

164 B

Menene ya faru a Yoffa wanda ya sa mutane dayawa su ƙarbi Ubangiji?

Bitrus ya yi addu'a ma mata da ta mutu mai suna Tabita, wanda an tayar da itta daga matatu.