ha_tq/act/09/33.md

145 B

Menene ya faru a Lidda da ya sa kowa a wurin ya juya zuwa Ubangiji?

A Lidda, Bitrus ya yi magana da mutum mai shanyeyye wanda Yesu ya warkar.