ha_tq/act/09/31.md

204 B

Bayan an aika Shawulu daga Tarsus, menene yanayin ikkilisiyar a Yahudiya, Galili da ta Samariya?

Ikkilisiyar Yahudiya, Galili, da ta Samariya ta sami zaman lafiya kuma ta ingantu, ta yi girma a lamba.