Da Shawulu ya zo cikin Urushalima, yaya manzannin sun karbi shi?
A Urushalima, manzannin sun ji tsoron Shawulu.
Sa'an nan wane ya kawo Shawulu zuwa manzannin kuma ya bayyana abin da ya faru da Shawulu a Dimashƙu?
Barnaba ya kai Shawulu ya kuma bayyana abin da ya faru da Shawulu a Dimashƙu.