ha_tq/act/09/20.md

120 B

Menene Shawulu ya fara yi nan da nan?

Shawulu nan da nan ya fara shelar Yesu a majami'u, yana cewa shi ne Dan Allah.