ha_tq/act/09/05.md

113 B

Da Shawulu ya tambaya wanene ke magana da shi, menene amsan?

Amsan shine, "Ni ne Yesu wanda kake tsanata wa".