ha_tq/act/09/01.md

191 B

Menene Shawulu ya tambaye baban firistoci a Urushalima izini ya yi?

Shawulu ya tambaye ma wasiƙu don ya iya tafiya zuwa Dimashƙu kuma ya zo da su ɗaure kowane wanda ya mallakar Hanyan.