ha_tq/act/08/34.md

292 B

Wane tambaya ne mutumin ya tambaye Filibus akan littafin da yana karanta?

Mutumin ya tambaye Filibus in annabawan na magana akan kansa ko akan wane mutum daban.

Wanene Filibus ya ce mutumin cikin littafin daga Ishaya?

Filibus ya bayyana cewa mutumin cikin littafi daga Ishaya Yesu ne.