ha_tq/act/08/26.md

297 B

Menene Mala'ika ya gaya ma Filibus ya yi?

Mala'ika ya gaya wa Filibus ya je kudu zuwa hanyar hamada ta Gaza.

Filibus ya hadu da wanene kuma mene mutumin ke yi?

Filibus ya hadu da băbă, mai babban matsayi daga Habasha wanda na zama a cikin karusai sa yana karantun littafin Annabi Ishaya.