ha_tq/act/08/14.md

131 B

Menene ya faru a loƙacin da Bulus da Yahaya sun sa hanu a kan masu bi a Samariya?

Masu bi a Samariya sun samu Ruhu Mai Tsarki.