ha_tq/act/07/54.md

254 B

Yaya ne membobin majalisan sun amsa zargin Istafanas?

Membobin majalisan suka husata ƙwarai da gaske kuma suka ciji baki don haushin Istafanas

Menene Istafanas ya gan da ya duba cikin sama?

Istafanas ya ce ya gan Yesu tsaye a hanun dama na Yesu.