ha_tq/act/07/51.md

288 B

Menene Istafanas ya la'anta mutanen suna yi ko wane loƙaci, dai dai kamar ubanninsu suka yi?

Istafanas ya la'anta mutanen ma tsayayya da Ruhu Mai Tsarki.

Menene Istafanas ya ce suna da laifi game da Mai Adalcin?

Istafanas ya ce mutanen sun ci amanarsa sun kuma kashe Mai Adalcin.