ha_tq/act/07/44.md

343 B

A cikin jejin, menene Allah ya umurce Isra'ilawa su gina, wanda daga baya sun kai ƙasar?

A cikin jejin, Isra'lawan sun gina alfarwar shaidar.

Wanene ya kore al'ummai gaba da Isra'ilawan?

Allah ya kore al'ummain gaba da Isra'ilawan.

Wanene ya tambaya ya gina wurin mazauni wa Allah?

Dauda ya tambaya ya gina wurin mazauni wa Allah.