Menene tsawon lokacin da Musa ya bi da Isra'ilawa a cikin jeji?
Musa ya bi da Isra'ilawa a cikin jeji har shekaru arba'in.
Menene Musa ya annabce ma Isra'ilawa?
Musa ya annabce ma Isra'ilawa cewa Allah zai ta da annabawa kamar sa daga tsakanin 'yan'uwan su.