ha_tq/act/07/33.md

157 B

Ina ne Ubangiji ya umurce Musa ya je, kuma menene Allah zai je ya yi a wurin?

Ubangiji ya umurce Musa ya je Masar, domin Allah zai je ya ceta Isra'ilawa.