ha_tq/act/07/29.md

181 B

Zuwa inna ne Musa ya gudu?

Musa ya gudu zuwa Madayana.

A lokacin da Musa ya cika shekaru arba'in, menene Musa ya gan?

Musa ya gan mala'ika a cikin harshen wuta a cikin jeji.