ha_tq/act/07/22.md

229 B

Ta yaya Musa ya samu ilimi?

Musa ya sami karantar a dukan ilimi Masarawa.

A lokacin da yana shekaru alba'in, menene Musa ya yi da ya gan ana wulakantar da dan Isra'ila?

Musa ya kare dan Isra'ila ya kuma buga dan Masarawa.