ha_tq/act/07/17.md

319 B

Menene ya faru da lambar Isra'ilawa a Masar kamar yadda lokacin da alkawarin zuwa Ibrahim ya maso kusa?

Lambar Isra'ilawa a Masar ya yi girma ya kuma yawaita.

Ta yaya ne sabon sarkin Masar ya yi kokari ya rage lamban Isra'ilawa?

Sabon sarkin Masar ya tilasta Isra'ilawa su jefa da jarirain su don kadda su rayu.