ha_tq/act/07/09.md

216 B

Ta yaya ne Yusufu ya zama bawa a Masar?

'Yan'uwan sa suna kishin sa sun kuma sayar da shi cikin Masar.

Ta yaya ne Yusufu ya zama gwamnan bisa Masar?

Allah ya ba ma Yusufu yarda da kuma hikima a gaban Fir'auna