ha_tq/act/07/06.md

247 B

Menene Allah ya ce zai fara faru da zuriyar Ibrahim ma shekaru dari hudu?

Allah ya ce zuriyar Ibrahim zasu zama bayi a kasashen waje ma shekaru dari hudu.

Menene alkawarin da Allah ya ba ma Ibrahim?

Allah ya ba wa Ibrahim alkawarin kaciya.