303 B
303 B
Menene zargin da shaidu masu karya sun yi a kan Istafanas zuwa majalisan?
Shaidu masu karya sun yi da'awa cewa Istafanas ya ce Yesu zai halakar da wurin kuma ya canza kwastan na Musa.
A lokacin da majalisan sun dubi Istafanas, menene sun gani?
Sun gan cewa fuskarsa na nan kamar fuskar mala'ika.