ha_tq/act/06/10.md

162 B

Wanene na cin nasaran muhawara tsakanin Yahudawa marasa bi da Istafanas

Yahudawa marasa bi basu iya tsaya gaba da hikima da Ruhu wanda Istafanas ya yi magana.