ha_tq/act/06/01.md

179 B

Wane gunaguni ne ya tashi daga Yahudawa masu jin Helenanci da Ibraniyawa?

Yahudawa masu ji Helenanci sun yi gunaguni cewa ba'a kula da gwanrayen su a rabawan abincin kulayomi.