ha_tq/act/05/40.md

453 B

Menene majalisan sun yi a karshe da manzannin?

Majalisan sun duke su kuma sun umurce su kada su yi magana a sunan Yesu, sun kuma bar su su tafi.

Ta yaya ne manzannin sun amsa jiyya da sun karba daga majalisan?

Manzannin sun yi farin ciki cewa an kirga su da kirki su sha wahala qyamar don sunan Yesu.

Menene manzannin sun yi kowani rana bayan haduwan su da majalisan?

Manzannin sun yi wa'azi sun kuma koyar kowani rana cewa Yesu ne Almasihu.