ha_tq/act/05/33.md

150 B

Ta yaya ne mambobin majalisa sun amsa zuwa bayani cewa hakin kashe Yesu na kan su?

Mambobin majalisan sun yi fushi sun kuma so su kashe manzannin.