ha_tq/act/05/29.md

308 B

Da aka tambaya akan don me suna kuyarwa a sunan Yesu da an caje su kada su yi, menene manzannin sun ce?

Manzannin sun ce, "Tilas ne mu yi wa Allah biyayya fiye da mutum".

Wanene manzannin sun ce na da alhakin keshe Yesu?

Manzannin sun ce baban firistoci da mambobin majalisa na da alhakin kashe Yesu.