ha_tq/act/05/19.md

108 B

Ta yaya ne manzannin suka fita daga kurkuku?

Malaika ya zo ya bude kofofin kurkukun ya kuma fitar da su.